Main menu

Pages

Latest Posts

MUHIMMAN SHAWARWARI GUDA SHA HUDU DA DUK MATAR DA TA RIKESU ZATA MALLAKE ZUCIYAR MIJINTA
  Muhimman shawarwari guda Sha hudu da duk matar da ta yi amfani dasu zata mallake zuciyar mijinta cikin sauki. In kina son ki shawo kan wut...
Read more
HANYOYI GUDA GOMA DA ZA A BI DON RABUWA DA CUTAR SANYI GABADAYA
Wadansu hanyoyi guda Goma da wadanda suka kamu da matsalar cutar sanyi (Infection) zasu bi don rabuwa da cutar gabadaya. Da farko Lallai ya ...
Read more
BAYANIN ABUBUWAN DAKE JANYO YAWAN YIN FITSARI AKAI AKAI
  Bayanin akan Abubuwan dake haddasa yawan yin fitsari da yadda za a magance shi. Akwai abubuwa da dama da kan iya kawo yawan fitsari, tun d...
Read more
YANDA ZA AYI AMFANI DA GANYEN GWABA WAJEN MAGANCE CUTUKA
  Cutuka guda bakwai (7) da za a iya amfani da ganyen Gwaba wajen magancesu. Ganyen Gwaiba ya kunshi tarin sunadarai da masu yakar cututtuka...
Read more
FA'DODIN DAKE TATTARE DA SURATUL NASR DA SHARHI A KANTA
Husnah03 07 July 2023
  Fa'dodin dake tattare da Suratul Nasr da sharhi a kan ta. 1. Taimakon Allah yana zuwa ga bawa ne lokacin da Allah ya so. Kuma ba wanda...
Read more
SIRRUKAN DAKE TATTARE DA GERO A BINCIKEN GARGAJIYA DA KIMIYYA
  Amfanin Gero da sirrikan da yake kumshe dasu a gargajiyance da Kuma kimiyyance. Gero wanda a Turance ake kira da suna Millet, nau’in abinc...
Read more
HANYAR DA ZA A BI DON KAUCEWA KAMUWA DA CUTAR SANYI (INFECTION)
  Hanyoyin da za bi don kaucewa daukar cutar sanyi wato  Infection. Jima’i hanya ce da aka fi saurin daukar ciwon sanyi ga wanda yake da ciw...
Read more