Main menu

Pages

Kiwon lafiya

AMFANIN CIN KWAI GUDA BAKWAI GA LAFIYAR YARA
Husnah03 21 February 2023
  Amfanin cin dafaffen Kwai guda Bakwai ga jikin Yara. Ba yara kwai a lokacin da suke tasowa na da matukar amfani domin yana inganta girman ...
Read more
BORIN JINI DA ABUBUWAN DA KE HADDASA SHI DA YANDA ZA A MAGANCE
Husnah03 20 February 2023
Abubuwan dake janyo Borin jini, da yadda Ake magancesa. Borin jini a hausance In dai wannan ne bayada nasaba da iskokai. Duk kan Jikin wani ...
Read more
SIRRUKAN DAKE TATTARE DA ZUMA FARA DA KUMA BAKAR SAKA
Husnah03 19 February 2023
  Sirrukun dake cikin Zuma da Kuma Amfaninta ga Al'ummah wajen nagani.  Haƙiƙa ita zuma tana daga cikin manya - manyan abubuwan da ake m...
Read more
ABUBUWAN DAKE HADDASA ZAFIN TAFIN HANNU KO KAFA.
Husnah03 19 February 2023
  Abubuwan dake kawo matsalar Zafin tafin hannu ko na kafa. Matsalar zafin tafin hannu ko kafa ba kasafai wannan yanayin ke zama alama ta ma...
Read more
ABUBUWAN DAKE KAWO CIWON KUNNE DA YADDA ZA A MAGANCE SU
Husnah03 17 February 2023
  Cikakken bayani akan ciwon kunne abubuwan dake kawo su da yadda za a Magance su. Mafi yawan ciwon kunne da mutane suke complaining ciwon t...
Read more
AMFANIN MAN HABBATUSSAUDA GUDA SHA BAKWAI (17)
Husnah03 15 February 2023
  Yanda za a sarrafa Man Habbatussauda wajen magance cututtuka guda goma Sha bakwai (17). 1- Ciwon sugar (Diabetes) Ga masu fama da ciwon si...
Read more
AMFANIN RAGE SHAN SUGAR GUDA TARA GA LAFIYAR JIKI
Husnah03 15 February 2023
  Amfanin rage Shan Sugar ko datse shi na sati biyu guda Tara ga Lafiyar jiki. Da ace mutum zai fahimci irin illolin da sugar yake yi masa t...
Read more
AMFANIN SHAYIN ZOBO DA CITTA DA ZUMA GUDA SHA BIYU (12)
Husnah03 14 February 2023
Amfanin Shan Shayin Zobo da citta da Zuma guda goma Sha biyu (12). Ka nemi citta bussashe qwara uku masu kyau ka hada da Jan so6o shima buss...
Read more
ABUBUWA 9 DA KE HADDASA BARI KO MUTUWAR YARO A CIKI
Husnah03 13 February 2023
  Abubuwan dake haifar was Mai ciki yin 6ari da Kuma wasu magunguna da ke janyo barin ko kashe yaro a ciki ko nakasa shi. Akwai matukar ciwo...
Read more
YADDA YA KAMATA MACE TA KULA DA KANTA LOKACIN AL'ADAH
Husnah03 12 February 2023
  Yadda Mace zata kula da kame jikinta a duk lokacin da takeyi Al'adah.  Lokacin al'ada, lokaci ne da mace zata tsaya ta kula ta ga ...
Read more
YADDA ZA A MAGANCE MATSALAR CUTAR DAJI (CANCER)
Husnah03 11 February 2023
  Hanyar da za abi don magance Cutar Daji (Cancer) ga duk Wanda Allah Ya jarabceshi da ita.  Yan'uwa maza da mata yara da manya masu fam...
Read more
AMFANIN MAN KWAKWA GUDA SHA DAYA DA BA KOWA YA SANI BA
Husnah03 11 February 2023
  Amfanin Man Kwakwa Guda 11 Da Ba Kowa Ya Sani Ba: Masana a fannin kiwon lafiya sun nuna cewa, za a iya amfani da man kwakwa wajen rage tum...
Read more
ABUBUWAN DA AKESO MAI CIKI TA KIYAYE CINSU HAR SAI TA HAIHU
Husnah03 11 February 2023
Wasu daga cikin ire iren abincin da akeso Mai ciki ta kauracewa cinsu har sai ta haihu. Samun juna biyu wata babbar baiwace da Allah Yake ba...
Read more
AMFANIN SHAN KURKUM DA MADARA GUDA SHA BIYAR
Husnah03 10 February 2023
Amfanin Shan Kurkum da Madara guda Sha biyar (15). Kurkur a turance ana kiransa da Tumeric. Ana samun shi a kasuwanni da wajajen cibiyoyin I...
Read more
YANDA ZA A MAGANCE CIWON HAKORI DA LAFIYAR BAKI
Husnah03 09 February 2023
  Yadda za a Magance ciwon Hakori da inganta Lafiyar baki, musamman cikin azumi. Za a nemi bawon bishiyar kanya ahada da ya'yan bagaruwa...
Read more
YANDA ZA A MAGANCE CIWON SANYI KOWANE IRI CIKIN SAUKI
Husnah03 09 February 2023
  Yanda za a Magance kowane irin ciwon sanyi tayin amfani da Garin Tafarnuwa da Nono ko Madarar Ruwa. Ga masu fama da ciwon sanyi kowanne ir...
Read more
AMFANIN KWAN SALWA GUDA 12 DAGA BINCIKEN MASANA
Husnah03 09 February 2023
  Amfanin Kwan Salwa Guda Sha biyu (12) daga binciken Masana. A yau za mu duba irin amfanin kwai ga lafiyarmu, musamman ma kwan salwa. Binci...
Read more
AMFANIN KANKANA GUDA SHA BIYU GA LAFIYAR DAN ADAM
Husnah03 08 February 2023
  Kadan daga cikin anfanin kankana ajikin dan'adam, da ba Kowa ne ya sani ba. - Kankana na dauke da sinadarin dake samar da kariya da ra...
Read more
AMFANIN SHAN SHAYIN KANUMFARI DA TAZARGADE GUDA (7)
Husnah03 08 February 2023
  Amfanin Shan Shayin Kanunfari da Tazargade guda Bakwai ga Lafiyar Dan Adam. Ka daure kayi share domin Al'umma su amfana. Shekaru da da...
Read more
BAYANIN AMFANIN HADA MALTINA DA PEAK WAJEN KARIN JINI
Husnah03 08 February 2023
  Bayani akan Maltina da Peak da wasu ke Shan don Karin jini, da abubuwan da suka kunsa. Da yawa za kaga a kasar Hausa a lokacin da aka tabb...
Read more