Main menu

Pages

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN, MAMA DASO LOKACI YAYI

 

Innalillahi wa inna ilaihi raji'un. Cikakken Bayanin mutuwar Saratu Gidado (Daso) daga bakin wani makusancinta.


A yau ne dai aka tashi da firgicin rasuwar babbar Jaruma Saratu Gidado da kowa ya fi sanin ta da Mama Daso. Bayanai sun tbbatr da cewa lafiyar ta kalau. Kawai dai ajali ne yayi dole a tafi.


Ga cikakken Bayanin rasuwar daga bakin wani da yake a matsayin kamar da a gare ta.

 You are now in the first article

Comments