Main menu

Pages

Latest Posts

MU KOMA KITCHEN
Husnah03 23 January 2021
GIRKE-GIRKEN ZAMANI  Nikakken mangoro na musamman Kayan aiki; Mangoro Condense Madarar gari Yoghurt Ruwa *Yadda ake hadawa* Zaki samu mangor...
Read more
DA SA HANNUN KOWA MUTUWAR AURE A YAU..
DA SA HANNUN KOWA : MUTUWAR AURE A YAU Zaben Mace Ta Gari A kullum ana fara ambaton a zaɓi mace ta gari a farko saboda muhimmancin mace a ci...
Read more
MAGANIN HAIHUWA INSHA ALLAH
Husnah03 22 January 2021
MAGANIN SAMUN HAIHUWA IN SHA ALLAH DA SHAWARWARI GA MAI CIKI. *********************************** Mace ko Namiji wadanda basu samun haihuwa,...
Read more
MASOYI MAI FUSKA 2........
Husnah03 22 January 2021
  MASOYI ME FUSKA 2 YA FI MAQIYIN ZAHIRI ILLA.......... Duniya Makaranta. Masoyi mai fuska biyu tabbas yafi makiyi illa a rayuwa. Masoyi mai...
Read more
JAN HANKALI
Husnah03 21 January 2021
❗MUTUWA DOLE❗   Yayin da ranka yazo makogoro, a wannan lokacin zaka manta da makusantanka, iyalanka ko 'Ya'Yanka balle makobta.  A w...
Read more
KASAITACCIYAR MACE
GYARA DA KANKI SABULUN GYARAN JIKI _Zaki Dinga Kyalli Santsi Kamshi, Maganin Kurajen Fuska_ Gyaran Fata Da Jiki Hadin Sabulu dole maigida ko...
Read more
ABIN DA YAKE KASHE MATAN HAUSAWA
ABIN DA YAKE KASHE MATANMU NA HAUSA KENAN. Na dade ina irin wannan nazarin game da rayuwar matan qasar hausa akan menene dalilin da yasa suk...
Read more