YADDA WATA BUDURWA TA RASA RANTA A WAJEN KIDAN DJ Husnah03 Labaran Duniya 01 December 2022 Tirkashi yadda wata budurwa ta rasa rayuwarta a wajen kidan Dj a jihar kano Wannan ba karamin tashin hankali bane saboda idan kuka kalli a... Read more
HANYOYIN DA ZAKI WAJEN SARRAFA BAURE DON SAMUN NI'IMA Husnah03 Gyara shine mace 01 December 2022 Hanyoyi Daban daban da Zaki bi wajen sarrafa Sassaƙen Ɓaure wajen inganta Ni'imar jiki. Baure bishiyace wadda 'ya'ya ke futowa... Read more
YANDA ZA A MAGANCE GAUTSI DA KAUSHIN FATA CIKIN SAUKI Husnah03 Kiwon lafiya 30 November 2022 Hanyoyi har guda takwas da zaku bi don magance Kaushin Fata da Gautsinta Akwai abubuwa da dama da suka kamata a yi domin rage kaushin kafa... Read more
CIKAKKEN BAYANI AKAN KAMA WANDA YA ZAGI AISHA BUHARI Husnah03 Labaran Duniya 30 November 2022 Cikakken bayanin abinda ya faru game da zagin Aisha Buhari da abubuwan da suka biyo baya. Cikin dan datsin nan ne Ake ta rade - radin kama... Read more
ABUBUWA GUDA BIYAR DA ZUMA KAN YIWA FATA TA FANNIN GYARAN JIKI Husnah03 Gyara shine mace 30 November 2022 Abubuwa guda biyar da Zuma kan iya yiwa fata ta fannin gyaran jiki Zuma wani abu ne mai daɗi, mai siffar ruwan zinare ana samun sa ne daga... Read more
ABUBUWA TAKWAS DAKE KAWO MATSALAR KWACEWAR FITSARI Husnah03 Kiwon lafiya 30 November 2022 Abubuwa guda takwas dake haifar da matsalar kwacewar fitsari Musamman ga Mata Ƙwacewar fitsari matsala ce ruwan dare da ba a cika neman ma... Read more
GANYEN KABEWA, AMFANINSA DA IRIN MAGUNGUNAN DA YAKE Husnah03 Kiwon lafiya 29 November 2022 Magungunan da Ganyen kabewa ke magancewa cikin yardan Allah. Ba wai iya Kabewar ce kadai abin amfani ba, hatta ganyenta ma yana da matukar... Read more