Main menu

Pages

CIKAKKEN BAYANI AKAN KAMA WANDA YA ZAGI AISHA BUHARI

 Cikakken bayanin abinda ya faru game da zagin Aisha Buhari da abubuwan da suka biyo baya.
Cikin dan datsin nan ne Ake ta rade - radin kama Wani dalibi dake a jami'ar dutse Wanda yayi wallafa a shafinsa na Twitter kan cewa "su Mama anci kudin talakawa an koshi " Wannan rubutu ne kawai Aminu yayi Maman Nigeria Aisha Buhari tasa akaje har school aka dauko shi wajen dukan shi Kuma ta karye KAFA saboda a ganinta dukan da ake mashi bai gamsar da ita ba 

To yanzu dai ga cikakken bayanin da Abis Fulani yayi game da yadda Wannan harda - hatda ta kasance.

Comments