Main menu

Pages

HANYOYIN DA ZAKI WAJEN SARRAFA BAURE DON SAMUN NI'IMA

 



Hanyoyi Daban daban da Zaki bi wajen sarrafa Sassaƙen Ɓaure wajen inganta Ni'imar jiki.

Baure bishiyace wadda 'ya'ya ke futowa jikin ganyayyakinta.

Itacen jikin bishiyar baure da ake sassakowa shi ake cewa sassaken baure.. Idan kin samu sassaken baure sai ki wanke da ruwa, ki zuba sassaken a tukunya ki zuba ruwa da yawa yadda zai sha kan sassaken ki tafafsa sosai. 




Idan ya dahu sosai sai ki sauke ki tace ki zuba zuma ko sukari da kaninfari a xikin ruwan da kika tafasa ki mayar kan wuta ya kuma tafasa, sosai, sannan ki sauke ki tace,ki zuba a jarka ko robar swan ko jug kisa a firinji, kullum kisha kofi 2 safe da yammah, wallahi sai kinsha mamaki zakiyi ta zuba, ni ima zata saukar miki.





Ki shanya sassaken baure ya bushe sosai, adake miki shi da barkono da cittah da masoro yayi laushi sosai, kinyi yajin mata na sassaken baure kenan. kidinga zubawa a abinci ko romo kina sha. kasanki zai ciko, gabanki ya gyaru.




Ki daka sassaken baure da dan kumasa su daku lukwi, ki dibi garin cokali 2 kidafa kaza ko nama dashi. ki cinye kisha romon. Gabanki zai tsuke yaita ga Ni'ima Kuma.

Comments