Main menu

Pages

Labaran Kannywood

FIRA DA TK GUY NA DADIN KOWA, YADDA YA BARO MAKKA YA DAWO NIG
Husnah03 02 December 2022
  Firan da akayi da TK Guy na cikin Shirin Dadin kowa da yadda ya baro Makkah ya dawo Najeriya TK Guy Mai suna Musa Rabi'u yayi cikakken...
Read more
MASHA ALLAH, ANA TA TAYA JARUMA JAMILA NAGUDU MURNA ZA TAYI AURE
Husnah03 01 December 2022
  Anata yiwa jarumar kannywood jimila nagudu murna zata zama Amarya nan kusa Lallai kuwa wannan abin murna ne saboda yadda wannan jarumar za...
Read more
HOTON JARUMI ABALE(DADDY HIKIMA DA MATAR DA ZAI AURA
Husnah03 29 November 2022
  Hotunan Kafin Aure na Jarumi Abale (Daddy Hikima) da Matar da zai Aura. Bayan shan shagalin bikin Halima Atete Kuma sai aka ga wasu hotuna...
Read more
A KARSHE GA VIDEO YADDA AKA KAI AMARYA HALIMA ATETE GIDAN MIJI
Husnah03 29 November 2022
  Alhmdlillh A karshe dai an Mika Amarya Halima Atete Gidan Mijinta. Alhmdlillh anyi Biki Lafiya an tashi Lafiya an Kai Amarya dakin Mijinta...
Read more
'YAN MATAN KANNYWOOD SUNYI SHIGA DA GASAR RAWAR KANURI
Husnah03 27 November 2022
  Yadda Matan Kannywood suka kwakwayi shigar Kanuri da gasar taka rawa. Kamar yadda muka fada maku a baya cewa Kannywood haba dayanta ta nun...
Read more
HOTUNAN AMARYA HALIMA ATETE DA KYAKKYAWAN ANGONTA
Husnah03 27 November 2022
  Hotunan Amarya Jaruma Halima Atete da Kyakkyawan Angonta. Alhamdulillah yanzu dai guri ya cika Allah Ya yadda Halima Atete yau tana dakin ...
Read more
YADDA AKE TSAKA DA SHAN SHAGALIN BIKIN HALIMA ATETE
Husnah03 26 November 2022
  Yadda shagalin bikin Halima Atete yake kasancewa da irin dalolin da ake zubarwa. Biki wan shagali, kowa ya raina sa tofa 'yan magana s...
Read more
YADDA AKA SHA SHAGALIN BIKIN DIYAR YAYA DAN KWAMBO
Husnah03 22 November 2022
  Masha’Allah An Ɗaura Auren Diyar Yaya Dan Kwambo Allah Ya Bada Zaman Lafia An daura auren Diyar Fitaccen Me wasan Barkwancin nan a Masana’...
Read more
LAIFIN DA MR 442 YA AIKATA A KASAR NIJER AKA QWAMUSHESHI
Husnah03 20 November 2022
Yanda Gwamnatin Nijer ta Qwamushe Mr 442 da daraktan sa Ola of Kano Hukumomi a jamhuriyar Nijar sun tabbatarwa da Freedom Radio cafke mawaƙi...
Read more
MASHA ALLAH, JARUMA HALIMA ATETE TA KUSA AMARCEWA
Husnah03 20 November 2022
  Masha Allah Alhmdlillh, Fitacciyar Jarumar Hausa film Halima Atete ta kusa shiga dakin Aure. Ayyirri masha Allah wannan abun yayi mana mat...
Read more
FIRA DA RARARA AKAN ALAKAR DAKE TSAKANINSA DA AISHA HUMAIRA
Husnah03 19 November 2022
  Firan Hadiza Gabon tayi da Dauda Kahutu Rarara akan alakar dake tsakaninsa da Aisha Humaira Fira ta musamman da Hadiza Gabon tayi da shaha...
Read more
JARUMA MARYAM BOOTH TA KUSA AMARCEWA DA ANGONTA JARUMI UZEE
Husnah03 19 November 2022
  Jaruma Maryam Booth na Shirin Amarcewa da Angonta Jarumi Usman Uzee A yau mun kawo maku wani labari game da Maryam Booth, inda ake tunanin...
Read more
ALI ARTWORK YASHA DUKA A ASIBITI SABODA MATARSA DA ZA AYIWA AIKI
Husnah03 15 November 2022
  An lakaɗawa maɗagwal dukan tsiya saboda rashin saka hannu ayiwa matarsa aiki. “Shahararren ɗan wasan barkwancin nan mai suna Ali Artwok, w...
Read more
ALHMDLILLH YANDA DAURIN AURE RUKAYYA DAWAYYA DA AFAKALLAH YA KASANCE
Husnah03 05 November 2022
  Alhmdlillh Allah Ya yadda, an daura auren Rukayya Dawayya da Isma'il Afakallah. Abin da aka dade ana Jira ya tabbata, burin Rukayya Da...
Read more
JARUMI DAUSHE, ZAI YU WUFF DA JARUMA ZARAH DIAMOND
Husnah03 04 November 2022
  Jarumi Daushe zai yi wuff da Jaruma Zarat Diamond. A yau mun leka cikin Kannywood inda muka ci karo da wadannan hotuna na pre - wedding na...
Read more
AN CAFKE AMAL UMAR AKAN ZARGIN KASHE MU RABA DA KUDIN DAMFARA
Husnah03 04 November 2022
  An cafke Jaruma Amal Umar akan ciin Miliyoyin kudin damfarar da saurayinta ya kawo mata. Jarumar Kannywood Amal Umar ta nemi Kotu ta hana ...
Read more
DALILIN DA YASA IBRAHIM BIRNIWA YA DAINA RUBUTA SHIRIN LABARINA
Husnah03 01 November 2022
  Dalilin da ya sa na daina rubuta fim ɗin Labarina - Ibrahim Birniwa An fara haska fim ɗin Labarina a watan Yulin 2020, wanda kamfanin Sa...
Read more
TALLATA KAMFANIN CACA DA JARUMIN IZZAR SO YAYI YA JANYO CECE - KUCE
  Jarumin Izzar So ya shiga bakin Duniya saboda tallata kamfanin caca Shi kuma Jarumin Izzar So wato Lawan Ahmad, wallafa wata video yayi Ma...
Read more
'YAN KANNYWOOD SUN SHA RUWAN MILIYOYIN KUDI DAGA BOLA AHMAD TUNUBU
  Yadda Tunubu yayi was 'yan Kannywood ruwan Nairori da gudummuwar Miliyoyin kudi Kano – Bola Ahmed Tinubu, ‘dan takarar kujerar shugaba...
Read more
A FIRA DA ADO GWANJA YACE DAGA GIDANSU AKE KAI MA SARKIN KANO SHAYI
  Daga Bakin Mai ita tare da Ado Gwanja, yace daga gidansu ake Kai ma Sarki shayi Yau mun kawo maku wata tattaunawa da akayi da Ado Gwanja i...
Read more