Main menu

Pages

Latest Posts

ALAMOMI 7 DA KE NUNA MUTUM NA CIN GISHIRI FIYE DA KIMA
Husnah03 09 February 2022
Alamomi 7 Da Ke Nuna Cewa Mutum Ya Na Cin Gishiri Fiye Da Kima Gishirin da ake amfani da shi wajen kara dandanon girki na dauke da sinadarin...
Read more
TABDI!! KO KUNSAN CIN GASASSHEN NAMA ZALLA NA HAIFAR DA MATSALA
Husnah03 08 February 2022
  Cin Gashasshen Nama Zalla Na Haifar Da Matsala Masana; Wata Farfesa akan ilimin lafiyar jama’a da abinci da ke jami’ar Nijeriya Nsukka ta ...
Read more
AMFANIN TSAMIYA ILLOLIN TA DA KUMA MAGUNGUNA DA TA KEYI
Husnah03 08 February 2022
  Tsamiya: Amfanin Ta, Illolin Ta, Da Magungunan Da Ta Ke yi. Tsamiya na daya daga cikin ‘ya’yan itatuwan da al’ummar Hausawa ke amfani da s...
Read more
YADDA AKE MIYAR WAKEN SOYA
Husnah03 08 February 2022
           GIRKI ADON UWARGIDA     MIYAR SOYA BEANS • Waken soya • Nama • Kifi banda • Attaruhu • Albasa • Tafarnuwa • Mai • Kayan kamshi   ...
Read more
KU NEMI WARAKA TA HANYAR KARANTA SURATUL FATIHA
Husnah03 07 February 2022
 KU NEMI WARAKA TA HANYAR KARANTA SURATUL FATIHA Saratul Fatiha itace sura mafi falala kuma mafi matsayi da albarka acikin surorin Alqur'...
Read more
ABUBUWAN DA KE JAWO JINKIRIN AL'ADA KO RIKICEWARTA
Husnah03 07 February 2022
 ME YAKE KAWO JINKIRIN JININ HAILA KO JININ AL'ADA GA MATA (AMENORRHEA)  JINKIRIN HAILA : shi ne samun tsaiko ko jinkirin al’ada tsawon ...
Read more
YADDA AKE MAGANCE BALLEWAR JINI BAYAN HAIHUWA
Husnah03 06 February 2022
 𝐌𝐀𝐓𝐀 𝐋𝐔𝐑𝐀 𝐃𝐀 𝐊𝐀𝐍𝐊𝐔 𝐁𝐀𝐘𝐀𝐍 𝐇𝐀𝐈𝐇𝐔𝐖𝐀 𝐀𝐁𝐔𝐍𝐄 𝐌𝐀𝐇𝐈𝐌𝐌𝐈 Babban hatsarin da haihuwa ke zuwa dashi dake jawo a...
Read more