Yadda zaki kula da kanki lokacin Al'ada Husnah03 Gyara shine mace 08 March 2021 YADDA ZA KI LURA DA KANKI LOKACIN AL'ADA Sau da dama a lokacin jinin al’ada mata kan shiga halin tasku, inda wadansun su kan kaurace w... Read more
AMFANIN SABARA GA LAFIYAR DAN ADAM Husnah03 Kiwon lafiya 03 March 2021 AMFANIN SABARA GA JIKIN DAN ADAM. Ganyen sabara yana taka muhimmiyar rawa sosai a rayuwar dan Adam, wanda mutane da yawa basu sani ba. Ga ... Read more
MATAKAN KARE KAI DAGA ZINA Husnah03 Fadakarwa 27 February 2021 HANYOYI 14 DA ZAKA BI DOMIN GUJEWA AIKATA ZINA: Babban Maganin da zai hanaka yin Zina, shine: 1. Tsayuwa abisa tafarkin Allah da Manzon... Read more
AMFANIN HULBA GA RAYUWAR DAN ADAM Husnah03 Kiwon lafiya 26 February 2021 A wannan rana za mu kawo mu ku bayani dangane da amfanin Hulba ga lafiyar bil'adama. Hulba kamar yadda mu ka san ta, kalma ce ta larabc... Read more
YADDA ZAKI HADA KALA2 JUICES Husnah03 Mu koma kitchen 24 February 2021 Kala kala juices na kayan marmari kala kala, gara kina hada abinki da kanki don sunfi na gwangwani amfani. PINEAPPLE & YOGHURT ICE ING... Read more
YADDA AKE KAMUWA DA ULCER, DA YADDA AKE MAGANCE TA KWATA2 Husnah03 Kiwon lafiya 23 February 2021 Abubuwan da ke Haddasa Cutar Ulcer da yadda za ayi maganinta idan An Kamu. Ita dai Cutar Ulcer kamar yadda kowa ya sani ita ake cema gyambon... Read more
MU LEKA KITCHEN Husnah03 Mu koma kitchen 22 February 2021 DAMBUN NAMA Ingredients Nama tarugu albasa tafarnuwa citta masoro maggi nutmeg mai Yadda ake hadawa Zaki samu tsokar nama me kyau ki yanka... Read more