Main menu

Pages

Latest Posts

ABUBUWAN DA AKESO MATA MASU CIKI SU DINGA AMFANI DA SU
Husnah03 08 January 2023
Abubuwan da akeso Mata masu ciki su dinga amfani dasu domin inganta Lafiyar su da ta Dan dake ciki. Anaso mata masu ciki surika amfani da Al...
Read more
WASU DAGA CIKIN ILLOLI DA HADARIN SOYAYYA A SOCIAL MEDIA
Husnah03 08 January 2023
  Hadarin da Mata kan shiga wajen soyayyar social media da ya kamata su kiyaye shiga hadari da rudani. Duk imaninki, duk iliminki, duk wayon...
Read more
DALILAN DA KESA MATSALAR TABIN HANKALIN KE TASHI CIKIN SANYI
Husnah03 08 January 2023
  Mecece alaƙar da ke tsakanin sanyi da lafiyar ƙwaƙalwa? Da dalilin yawan Tashin matsalar lokacin sanyi. "Babu wata cikakkiyar alaƙa d...
Read more
ILLOLIN KWANA DA GARWASHI KO RUSHI A CIKIN DAKI LOKACIN SANYI
Husnah03 07 January 2023
  Illolin da kwana da garwashi a lokacin sanyi ke haifarwa, ga Lafiya da jikin Mutum A yayin da ake ƙara shiga sanyi, masana a fannin lafiya...
Read more
ILLAR CIRE MA JARIRI HAKIN - WUYA KO DAN - WUYA, A LIKITANCE
Husnah03 07 January 2023
  Illar cire 'yar - wuya/ Hakin - Wuya ga Jariri da matsaloli shida da hakan ke haifarwa Jinjiri. Al'adar cire 'yar-wuya ga jari...
Read more
WANI HADIN MAGANIN ZAZZABI DA ZA A HADA CIKIN SAUKI
Husnah03 06 January 2023
  Yadda za ayi Maganin Zazzabi cikin sauki. Wani hadin Maganin Zazzabi kashi na 3. Naga mutane nata fama da masassara a wannan lokaci saboda...
Read more
ABUBUWA GUDA BAKWAI (7) DAKE JANYO NANKARWA A JIKI,
Husnah03 06 January 2023
Abubuwan dake janyo nankarwar jiki, da yadda za a magancesu su bace bat Nankarwa wasu  layukane marasa kyau gani da suke fitowa a jikin dan ...
Read more