Main menu

Pages

LABARINA SEASON 6 EPISODE 6 FULL MOVIE MP4 ORG

 Labarina Season 6 Episode 6 Complete Movie HD org.


Shirin Labarina Season 6 Episode 6 da akayi jiya dad dare, idan baka samu kallon sa ba to ga shi yanzu na kawo maku sai ku kalla.

.

Ko ya zata kaya ne tsakanin Aliyu da Babanshi akan gujewa da yayi daga gidan. Shi Kuma excellency ko zai yadda da maganar Sa'a ko kuwa Rami yake mata take zurmawa to duk dai zamu gani.


Ga cikakken Shirin sai ku kalla.Comments