Main menu

Pages

MANYAN MATSALOLI GUDA 8 DAKE FARUWA GA MAI YAWAN RIQE FITSARI

 



Gagaruman matsalolin 8 daka iya samun duk Wanda ya maida riqe fitsari dabi'arsa.


1. Kidney Stone: rike fitsari a mara ya na haifar da cutar koda da ake kira ‘kidney stone’ a turance.



2.  Damage to pelvic floor muscles: ya kan rage karfin bangaren jikin da yake hana fitsari fita a kowani lokaci wanda ake kira da ‘Pelvic Floor muscles’. Idan wannan guri ba shi da karfin, mutum zai dinga digar da fitsari a koda yaushe.



3- Bladder stretching: ya kan sa mafitsara (bladder) ta girma kamar balam balam waanda hakan zai aifar da mutum yana jin fitsari ammaa idan yaje ya zauna fitsari baya fita.

 


4- Urinary Tract Infection : yakan kawo bawa kwayar cuta Daman zama a mafitsara Wanda yakan zuwa da alamomi kamar haka Ciwon mara, zafi lokocin fitsari, rashin samun fitsari sosai.



5- Interstial bladder: yakan kawo matsalar ciwon mafitsara mai sanani wanda yakw zuwa da takura idan an zauna fitsari.


6- Kidney damage : idan fitsari ta cika mafitsara zaibi hanyar ta koma kidney wanda hakan zai lalata kidney gabaki daya.



7- Incontinence : yakan iya kawo matsalar yoyon fitsari lokocin da mutum yana dariya ko tari.



8- Urine retention: zai sa hanyar fitsari ta toshe hakan ta hana fitsari fita gaba Daya , kafin fitsari tafita sai ansawa mutum hanyar fitsari na roba.




Comments