Abubuwa guda takwas da zakiyi natsai ingantacce Wanda bashi da illa kwata kwata.
1- Kanumfari: Ki samu kanumfari ki dinga jiqawa kinasha har sai ya salamce saiki sake jiqa wani yanasa jikin mace dumi yana maganin sanyi sannan yana ciko gaban mace.
2- Lalle; Ki samu lalle kidinga tafasashi kina shiga ruwan yana maganin sanyi yana matse mace.
3- Tsakin Kuka; Kisamu tsakin kuka ki dinga zubawa agarwashi kina tsugunnawa yana hana gaban mace wari kuma yana matse mace.
4- Kanumfari; Kisamu kanun fari kizuba akan garwashi kidinga tsugunnawa akai yana matse mace sosai.
5-Farin Miski; Kisamu farin miski kidinga dangwalowa da abin goge kunne kina matsi dashi zaki sha mamaki.
6-Man Zaitun: Kisamu man zaitun ki hadashi da man hulba da man kanunfari kidinga matsi dashi hummm ba a magana yar'uwa.
7- Sassaken Baure: Kisamu sassaqen baure kidafashi da qaro kidinga shiga
8- Saiwar Zogale; Kidafa saiwar zogale da ganyen magarya kidiga farin miski ki zauna aciki zakisha mamaki yar uwa
A gwada za a dace insha Allah
Comments
Post a Comment