Main menu

Pages

YADDA ZAKI GYARA FUSKARKI BAYAN DAINA BLEACHING

 



Yadda zaki gyara Fuskarki ta dawo dai dai bayan kin daina yin bleaching.


Ki Sami man alayyadi, man kwakwa da man kantu ki hadasu guri daya ki dinga shafawa musamman idan Zaki kwanta bacci da safema ki shafa inshallah fatar da ta mutu zakiga Tana sabewa a hankali sabuwa tana fitowa.




 Amma fa Sai kinyi hakuri sati biyu zuwa uku zakiga canji Sai Ki Sami man da baya canza fata ki cigaba da amfani dashi Zaki ta hadawa da medicated soap kamar septol

Comments