Main menu

Pages

KU KALLI VIDEON KATAFAREN GIDAN DA HALIMA ATETE TA TARE

Masha Allah, A yau Amarya Halima Atete ta tare a katafaren gidan ta.Masha Allah, Alhmdlillh ku Kalli yadda Halima Atete ta tare a gidan ta. Bayan kusan sati biyu da akai shagalin bikinta sai yau aka  Kai ta gidanta.
Ku Kalli yadda suka shiga gidan tare da Mijinta abin ban sha'awaComments