Main menu

Pages

YADDA ZA A MAGANCE KOWANE IRIN CIWON BAYA DA MAN JIMINA

   Magani da zai taimakawa masu fama da ciwon baya kowanne Iri ne da Iznin Allah. 


Za'a nemi Garin Habba Kamar Cokali 10 haka a sanya a cikin zuma a kwabasu Idan suka gama haduwa Sai a rika shan Cokali biyu awa daya kafin karya kumallo da Cokali biyu kafin cin abincin dare.
Sannan a samu Man kanumfari a daura shi a wuta idan ya huce Sai a rika shafa wa a gadon bayan duk lokacin da za a kwanta da kuma lokacin Da aka fito daga wanka.
Sannan akwai Man jimina Shima a rika shafawa duk Lokacin da aka tashi daga bacci In shaa Allahu Cikin Kankanin Lokaci za'a dace. 


Bayannan Yanada kyau Mai ciwon baya ya guji kwanciya da filo. Allah Ya sawwaqe. 

Comments