Main menu

Pages

MASHA ALLAH, ANA TA TAYA JARUMA JAMILA NAGUDU MURNA ZA TAYI AURE

 


Anata yiwa jarumar kannywood jimila nagudu murna zata zama Amarya nan kusa


Lallai kuwa wannan abin murna ne saboda yadda wannan jarumar zata shiga daga ciki dole a taya ta da murna, koshin me yasa yanzu jaruman kannywood mata kusan duka sun zabi aure akan ci-gaba da harkar film wanna daman shine mafita shi Yakamata suna yi saboda babu gaba da aure


Amma kuma a da basu da abokin fada sai wanda zaice dasu Yakamata suyi aure Sai gashi yanzu kuma ba’a ce suyi ba sai yi suke kunga wannan shine zai tabbatar muku da cewa komai lokaci kamar yadda suke fada abaya indai akayi musu zancen sure

Bayan kwanaki kadan da kammala auren jaruma Halima atete Sai gashi itama jaruma Jamila nagudu ta yunkura domin zama amarya wannan lallai ba karamin Abin farin ciki bane
Ashe nan kusa akwai wani shagalin kannywood anyiwa jarumai uku aure acikin wannan watan akwai jaruma Rukayya Dawayya, wacce ta auri shugaban tace finafinai na jihar Kano wato Afakallah
Sai kuma jaruma Halima atete wacce satin da mukayi bankwana dashi itama ta zama Amarya sai kuma yanzu shirye shirye sunyi nisa na auren jaruma Jamila nagudu mudai fatan alkhairi da kuma farin ciki shine namu Allah yasa ayi damu ya kuma kaimu lokacin amin.
Comments