Main menu

Pages

GA MATA KO MAZA DA SUKE NEMAN HAIHUWA, SUKA DADE BASU SAMU BA

 Ga Mace ko Namiji da baya haihuwa ko aka dade ana nema ba a samu ba

Mujarrabun ne angwada an gani 100/100

Duk Mace ko namjin da ke neman haihuwa Allah bai bada ba akwai yuwar kunada toilet infection kokuma dattin mara ko sauran cututtuka da ke iya kama mahaifa ko alaura da ake iya dauka wajen saduwa.

Za a samu doddoya ( scent leaf ) domin yana maganin sanyi sosai kuma yana wanke dattin mahaifa da kuma maganin sauran cututtuka da ake dauka wajen saduwa.

Mata har da maza masu neman haihuwa ko kuma ga mata wadanda idan aka samu cikin yanata barewa kada ku dauki wannan faida da wasa in Allah yaso za a samu biyan bukata.

Za a samu doddoya ( scent leaf ) da ganyen magarya adakasu waje daya suyi gari arika diban cokali daya ana dafawa bayan ya tafasa sai atache azuba lemun tsami daya sai a kara ruwa kofi daya idan yadan huce sai asha kofi daya na ruwan da safe dakuma yamma to insha Allahu indai mijin ki yana lafiya cikin shekara daya zaki samu juna biyu da Iznn Allah.
Bugu da kari wannan faida tana amfani ga maza wadanda basa haihuwa sanadiyyar karanchin sperm. Idan suka cigaba da anfani da wannan faida zasu samu isasshen ruwan sperm dakuma kara inganta Lafiyar shi


Allah yabamu dacewa Ameen 

Comments