Main menu

Pages

AMFANI DA FA'IDODIN DAKE TATTARE DA GARAHUNI

 Tarin Fa'idodin da ke tattare da yin amfani da Garahuni da ya kamata kowa ya sani

Dan girman Allah yanuwa ku karanta wannan post Na tabbata wannan abu maisuna garafuni ba karamar faida yake daita ba ga lafiyar dan Adam domin na tabbatar yana yaki da cututtuka sosai ga kadan daga ciki;


( 1) Sanyin mata (infection).

(2) Maganin hawan jini.

(3) Ciwon sugar.

(4) Yakar cutar HIV.

(5) Ulcer.

(6) Yakar dukan cuttukan fata.

(7) Karfafa garkuwar jiki.

Yadda Ake Amfani da shi

Wannan tsiro ya shahara wajen magani a gargajiya sosai.


Akanyi shayi da ganyensa wajen maganche ciwon sugar da atini da tsutar ciki da kuma matsalolin fata sannan ana amfani da shayin ganyensa wajen hana kamuwa da ciwin jeji (cancer) haka kuma muntabbatar yana kashe da tsayar da bunkasar kwayoyin cutar hiv wadan da sune virus dinda ke haifar da AIDS.
Sannan yanada tasiri wajen mafitsara da mahaifa wajen wanko duk wani datti da ke cikinsu.

Amma kuma mai ciki bata sha sabida yana zubar da ciki dan girman Allah idan ka karanta kayi share kuma katurama yanuwanka don zaa amfana sosai Allah yasa mudache baki daya Ameen 

Comments