Main menu

Pages

YADDA ZA AYU HADIN TSUMIN AMARYA SAURA SATI BIYU BIKI

 



Hadin Tsumin Amarya Sati biyu kafin biki

Wannan kuma macece zatayiwa  kanta idan  tana  bukatar  ni'ima  zallah musamman mace me shirin zama amarya zata  samu  sassaken  baure  da  minanas  da kanunfari  da  sauyar  malmo  da  sassaken kuki  da  gagai  wadannan  mace  zata hadasu  waje  daya  ta  tafasa  sai  ruwan yayi  baki  saita  sauke  ta  tsamesu  a  ruwan ta  ajiyesu  a  gefe 





 saita  zuba  Zuma  acikin ruwan  ta  samu  wajen  ajiya  kamar  firji kullum  safe  da  yamma  tanasha  anaso amarya  abata  wannan  tsumin  na  tsawon mako Biyu  (2weeks)

Comments