Hanyoyi mafi sauki da Mace zata gane lokacin Ovulation Period dinta
OVULATION shi ne wani lokaci da mace ke fafe kwan haihuwarta Wanda da zaran ta fafe ta kusanci miji to shikenan sai ciki da ikon Allah.
lokacin ovulation lalle idan kina da kula zaki gane. Yakamata mu din ga kula domin akwai wani irin painless contraction da zakiji. mun san fallopian tubes dinmu guda biyu hagu daya a dama. So duk wata daga gefe daya ne kwan zai fito
1- Farko shine painless contraction zakiji wani irin ciwo a hagu ko dama.
2- Zaki dinga jin menstral pains slightly amma ba menses kike yiba
3- Areola wato black point na nononki zai kara baki kuma nipple wato kan nononki zai mike yayi erect kuma akwai zafi kadan kadan musamman idan aka taba
4- Vaginal fluid. Majina mai tsananin danko Wanda take zama kaman spring zai dinga fito miki a gabanki
5- Matsananciyar Sha'awar namiji Duk yadda mace take gudun miji irin wannan rana mace baza ta iya gudu ba domin ita da kanta take begen mijinta wato shaawarta ta karu sosai.
Idan baki gane ta alamu ga bayani dalla dalla yadda zaki irga lokocin ovulation naki:
1- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 22 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana takwas (8) , a kwana na takwas din nan idan takwanta da mijinta ana kyautata zato ciki zai shiga .
2- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 23 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana tara (9) , a kwana na tara (9) idan takwanta da mijinta ana kyautata zato ciki zai shiga .
3- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 24 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana Goma (10) , a kwana na Goma (10) idan takwanta da mijinta ana kyeutata zato ciki zai shiga .
4- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 24 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (11) , a kwana na (11) idan takwanta da mijinta ana kyautata zato ciki zai shiga .
5- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 26, to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (12) , a kwana na (12) idan takwanta da mijinta ana kyautata zato ciki zai shiga .
6- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 26l7, to za ta fara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (13) , a kwana na (14 idan takwanta da mijinta ana kyautata zato ciki zai shiga .
7- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 28 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (14) , a kwana na (14) idan takwanta da mijinta ana kyautata zato ciki zai shiga .
8- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 29 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (15) , a kwana na (15) idan takwanta da mijinta ana kyautata zato ciki zai shiga .
9- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 30 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (16) , a kwana na (16) idan takwanta da mijinta ana kyautata zato ciki zai shiga .
10- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 31 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (17) , a kwana na (17) idan takwanta da mijinta ana kyautata zato ciki zai shiga .
11- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 32 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (18) , a kwana na (18) idan takwanta da mijinta ana kyeutata zato ciki zai shiga .
12- Idan mace jinin hailan ta yana zuwa a kwana 33 , to za tafara irga daga ranan da taga jinin hailanta zuwa kwana (19) , a kwana na (19) idan takwanta da mijinta ana kyeatata zato ciki zai shiga.
Comments
Post a Comment