Main menu

Pages

YADDA AKA SHA SHAGALIN BIKIN JARUMA MARYAM GIDADO

 


Jaruma Maryam Gidado Babban Yaro tayi aure ranar asabar da ta wuce.


To Alhmdlillh dukkan yabi da godia sun tabbata ga Allah Madaukakin Sarki. Allah Ya kawo mu lokacin da Matan da ke cikin masana'antar Kannywood suke tayin bankwana da Hausa film industry suke tayin aurensu.




Wannan ba karamin abin farin ciki bane da cigaba da aka samu a wannan masana'anta. To Muna fata Allah Ya zaunar dasu Lafiya Ya sa sunyi kenan ba fitowa Insha Allah.


Ku Kalli Wannan videon akwai Karin bayani.



Comments