Main menu

Pages

ALI NUHU YA SANAR DA AUREN LAWAN AHMAD DA AISHA NAJAMU

 Jarumi Ali Nuhu ya sanar da auren Lawan Ahmad da Aisha najamu izzar So Allah yasanya alheri


Wa’yannan jaruman ashe aure zasuyi babu wanda ya sani mutane sunyi mamaki sosai saboda babu wanda yayi tunanin haka zata faru sai gashi kuma kwatsam abin yazo daf lalle a kannywood akwai shagali wanda za ayi kuma zaa farin ciki sosai wasu na ganin kamar zaifi wanda akayi abaya ma saboda wannan bikin jarumi namiji ne da kuma jaruma mace kunga akwai shagali
Shi dai jarumin yakasance ana masa kallon suna da alaka da Ali Nuhu Kum alaka ta jini shi yasa duk wani abu wanda ya shafi Daya zakuga dayane yake sanarwa

To sai gashi wannan maganar ma ta fito ta bakin Ali Nuhu wanda ba shine zaiyi auren ba dan uwansa ne amma kuma sai gashi shine wanda yayi sanarwa mutane sunji dadi sosai kuma suna fatan alkhairi akan wannan bikin

To muma anan muna tayasu murna Allah Kuma Yasa wannan maganar Aure da gaske ne ba a film ko wasa ba, domin kullum idan muka ga wata 'yar film zatayi aure to Muna jindadi da tayasu murna.

Comments