Main menu

Pages

YADDA AKE TSAKA DA SHAN SHAGALIN BIKIN HALIMA ATETE

 Yadda shagalin bikin Halima Atete yake kasancewa da irin dalolin da ake zubarwa.

Biki wan shagali, kowa ya raina sa tofa 'yan magana sunce ba nasa bane. Bikin Halima Atete da aka fara gudanar da events tun ranar alhamis tofa Yana bada kala.
Domin kuwa Jaruman Kannywood sunyi fitar dango sun halarci wannan hamshaqin Biki na wannan babbar Jaruma.
Kasancewar wannan shine hidima ta farko da Jarumar ta fara tun da ta shiga masana'antar yasa yan Kannywood din sukai mata kara sukayi zuga mazansu da matan suka halarci wannan hamshaqin Biki.

Ganin yadda Jarumai ke ta ruwan daloli ne yasa wasu masu lissafi suke ganin duk dalolin da aka barar a bikin Bashir Mai shadda da Matarsa Jaruma Hasana Muhammad tofa ba komai bane akan wannan Biki na Halima Atete.


Ku shiga Wannan link kuga yadda Akai ma Amarya da ango qawanya da daloli.
Comments