Main menu

Pages

FIRA TA MUSAMMAN DA JIKAN MALAM MAI WA'AZIN TURMI

 Fira da firaccen malamin nan jikan Malam.


BBC ta gayyato Malamin nan Mai farin jinin matasa wato jikan Malam. Shi dai Wannan malami yayi shura ne bisa salon wa'azinsa na ban dariya da Kuma rashin tsoro. Duk abinda ya fito bakinsa to kuwa zai fadesa ne Kai tsaye 
Yanzu ku shiga wannan link din don ganin yadda firan tasu ta kasance.
Comments