Main menu

Pages

HOTUNAN AMARYA HALIMA ATETE DA KYAKKYAWAN ANGONTA

 Hotunan Amarya Jaruma Halima Atete da Kyakkyawan Angonta.

Alhamdulillah yanzu dai guri ya cika Allah Ya yadda Halima Atete yau tana dakin auren ta na gaske ba na film ba.
Muna fatan Allah Ya basu zaman Lafiya Mai dorewa Yasa yadda tayi auren nan ta zauna ya zamto mutu ka raba da ita da dukkan Matan Kannywood da sukai aure da sauran Musulmi baki daya.'Yan Matan Kannywood da Zawarawan da sukai saura suma Allah Ya kawo masu Mazaje nagari suyi aurensu su huta da sauran Musulmi baki daya.A wannan post mun kawo maku hotunan Amarya Jaruma Halima Atete da Mijinta. Kusha kallo Lafiya. Duk Wanda ya kalla yayi masu addu'ar fatan Alkhairi.Allah Ya bada zaman Lafiya da zuri'a Mai Albarka, Ameey 

Comments