Main menu

Pages

'YAN MATAN KANNYWOOD SUNYI SHIGA DA GASAR RAWAR KANURI

 Yadda Matan Kannywood suka kwakwayi shigar Kanuri da gasar taka rawa.


Kamar yadda muka fada maku a baya cewa Kannywood haba dayanta ta nuna halacci ga Jaruma Halima Atete wajen halartar shagalin bikin da sukai mazansu da matansu sun zo Kuma sun watsa kudi.

To a hannu guda kuma Matan Kannywood din ne sukayi shigar Kanuri sannan suka zo suna taka rawa kowacce da kalar takunta. Kasancewar wannan Amarya cikakkiyar 'yar Maiduguri ce shiyasa sai suka nishadantar wajen yin wannan shiga tare da taka rawa Mai ban sha'awa.
Yanzu dai ga video sai ku shiga ku Kalli yadda wannan shiga da taka rawa ya kasance.
Comments