Main menu

Pages

YADDA ZAKIYI AMDANI DA LEMUN TSAMI DA KWAI WAJEN GYARAN GASHI

 Yanda Ake amfani da Lemun tsami da Kwai wajen gyaran gashi.

Lemun tsami na sanya tsawon gashi sosai, ki kasance mai gyaran gashi domin burge Mijinki na Aure. Abubuwan da za a bukata;


- Kwai.

 - Lemun tsami.

Za ki tace ruwan lemun tsami, sai ki hada shi da kwai da kuma man amla. sai ki shafa hadin a fatar Kai da kuma gashi, ki bar hadin a kanki har tsawon minti 30, sannan ki wanke da ruwan dumi, Zaki iya yin wannan hadin sau 2 a wata.


 


Man Zaitun

Man zaitun na sanya gashi yayi baki, taushi da kuma tsawo. Hakan nema ya sa mutanan ketare suke amfani da zaitun.

Sannan Man Zaitun na gyara fata, idan kina shafa man zaitun fatarki zatayi laushi.

Haka idan kina shafa Man Zaitun a gashi zai yi tsayi.
A shafa man zaitun akan tabo yana batar da tabo ko na menene yana maganin zagayan bakin tabo.

Zaki iya mayar da man zaitun ya zama man kitsonki.

Comments