Main menu

Pages

YADDA ZA A MAGANCE CUTAR HIV BISA BINCIKEN DA AKAI TA FANNIN MUSULUNCI
Binciken da akayi akan maganin Cutar HIV a bangaren Musulunci da Likitanci.

To Alhamdulillah bisa ga bincike da aka yi ta bangaren mu da na bature wato wanda aka yi bangaren liktanci na zamani an gano wani abu guda daya na farkon shine akwai wata fa'ida ta magani da aka gano cewa wani asibiti a kasar Qatar suna bawa masu fama da wannan cuta kuma suna rabuwa ta ita gaba daya cikin yardar Allah a cikin wasu yan watanni,  kuma insha Allah zan kawo muku fa'idar domin ku ganta kuma ga masu bukatar jarrabawa za su iya insha Allah.
Sannan kuma akwai wani bincike shi ma da aka yi wanda a binciken sun bayyana amfani da man Habbatussauda da zuma ya warkar da mutane bayan amfani da wannan na tsawon wata shida sun yi awo na tsawon shekaru 2 babu cutar babu alamunta, za ka iya duba bayanin ta wannan.
Kuma shi wannan binciken da suka gudamar sunyi shi don tabbatar da maganar da manzo Allah yayi cewa habbatussauda babu cutar da bata magani in banda mutuwa, Alhamdulillah kuma dama mun sani cewa Annabi mai gaskiya ne abin gasgatawa kuma sun gwada kuma sun tabbatar, Alhamdulillah.
Don haka naga ya dace na kawo muku wannan fa'ida domin yan uwa masu fama da wannan cuta suyi amfani da ita kuma da yakini da yarda da Allah da Manzonsa kuma na tabbatar wallahi Insha Allah, Allah zai raba shi da wannan cuta.

Game da fa'idar da na yi magana a baya wacce ake bayar da ita a Qatar gata kamar haka.

Za'a Nemi Garin Si'itir Cokali 20 Garin Habbatus sauda Cokali 25 Plasko Cokali 10 Garin Citta Cokali 10 Garin Zogale Cokali 10 Garin Ruman Cokali 10 Garin Kurfat Cokali 5 a samu Zuma Mai Kyau Lita 3 a Hade su a chakuda a cikin Zumar sosai.
A Rika Shan Cokali 3 Sau 3 a Yini Tsawon Wata Biyu. Bayan wata Biyu a je a sake Auna Jinin Mutum.Na biyu kuma shine wanda aka yi bincike kuma an tabbatar da cewa habbatussauda na maganin kowacce cuta har da HIV kuma aka samu nasara shi ma gashi kamar haka.

Za'a nemi

Garin habbatussauda

Zuma

Da zumar da Habbatussauda dukkan su ka tabbatar basu da mix ko kada domin idan akwai zakayi a banza ne.Yadda za a hada.

Za ka debi garin habbatussauda cokali 4 zuma cokali 3 ka hada ka cakuda kasa cokali 2 a rana tsawon wata.


KU TAIMAKA KU TURA KOWANE GROUP KO WANI MAI CUTAR ZAI GANI YA HADA DA KANSA DON WASU SUNA JIN KUNYAR FADAR SUNA DA LALURAR

Comments