Main menu

Pages

MUHIMMIYAR TSARABA GA UWARGIDA DA AMARYA, HADIN MANYAN MATA

 Muhimmiyar Tsaraba ga Uwargida da Amarya, Hadin Manyan Mata.

 Shi wannan hadin yana da ban mamaki musamman wajen karin soyayya tsakaninki da mai gida, da martaba da farin cikin mai gida da nishadin amarya kuma yanasa maigida yaji dadin da bai misaltuwa zaki zama gagara gasar masu gasa, saboda shi wannan hadin manya mata ne. Ga abubuwan da ake hadawa 


 - 'Ya’yan  Kankana

- Danyar gyada mai kyau

- Dabino

- Alkama

- Garin Kumasoriyya

- 'Ya’yan Zogale


Da farko sai ki dakesu suyi laushi sai ki rinka shan karamin cokali da madara ta ruwa safe da yamma kuma shima mijin zai iya sha.

Comments