Main menu

Pages

SABON SHIRIN IZZAR SO SABON SALO EPISODE 101 COMPLETE MOVIE

 



Sabon shirin Izzar So Sabon Salo Episode 101 Complete Movie org

Shirin izzar so wanda manya manyan jaruman masana’atar kannywood ke shiryawa duk bayan sati sati wanda kuma ya samu shiga ga mutane fiye da ake zato.





Izzar so shiri ne mai dogon zango wanda ya kewaya nahiyar africa wanda mutane ke kallonsa kamar yadda ta nuna a shafin jarumin shirin lawal Ahmed wanda ake kira da umar hashim a cikin shirin.





Akwai takun saka Mai zafi da ke tsakanin hajiya nafisa babbar yarinya da kuma hajiya Sara da kanwar hajiya nafisa.

Shirin Yana da matukar burgewa da kuma abin mamaki Wanda ke burge Yan kallo.


Ga bidiyon nan kasa ku kalla kai tsaye daga bakori tv



Comments