Main menu

Pages

HADIN MAIDA TSOHUWA YARINYA DA NESCAFE DA YOGHURT

 Yadda Ake hadin maida tsohuwa yarinya da Nescafe(Coffee) da Yoghurt.


To a yau Kuma mun sake dawowa tare da wani hadi mai saukin kudi da saukin hadawa. Hadin na da yawa kusan kala hudu ne zuwa biyar. 

Kuma dukkansu da coffee da Yoghurt ake hadin. Yana anti - aging wato zai rage maki shekaru a fuska don kuwa zai cire duk wani wrinkles wato tattarewar da fata keyi ko tayi tamoji tamoji. Da duk Wani rashes da sun burn.

Yadda Ake hadawa kuwa na kawo maku video ne yadda zaku kalli yadda Ake hadin da kayan da Ake bukata wajen gadawar practically 
Don haka ga video ku kalla Kuma ku gwada yi a aikace. Idan kinji dadin wannan video to ki tura ma wata wannan post din a matsayin sadaqa.Comments