Main menu

Pages

YANDA RARARA YA RABA MOTOCI DA IPHONE, A GASAR RAWAR JA GABA SHINE GABA

 Yanda Rarara ya raba motoci da iphone a gasar rawar  ja gaba shine gaba.


Assalamu alaikum Warahmatullah

A jiya ne kamar yadda akayi alkawari na bai wa duk wanda yayi nasara daga matakin farko har zuwa wanda anka lissafi a cikin wannan gasar inda abun ya faru a garin jihar katsina inda anka raba motoci da wayoyi da kuma kudadi.Mai bawa rarara shawara ta musamman akan almamuran social media na Rabiu Garba Gaya ya fadi adadin mutanen da sunkayi nasarar cin wannan gasar a shafinsa na sada zumunta kamar haka:𝐑𝐀𝐑𝐀𝐑𝐀 𝐘𝐀 𝐁𝐀𝐖𝐀 𝐌𝐔𝐓𝐀𝐍𝐄 6 𝐊𝐘𝐀𝐔𝐓𝐀𝐑 𝐌𝐎𝐓𝐎𝐂𝐈 𝐘𝐀 𝐊𝐔𝐌𝐀 𝐁𝐀𝐖𝐀 𝐌𝐔𝐓𝐀𝐍𝐄 14 𝐊𝐘𝐀𝐔𝐓𝐀𝐑 𝐈𝐏𝐇𝐎𝐍𝐄 13 𝐏𝐑𝐎 𝐇𝐀𝐊𝐀 𝐙𝐀𝐋𝐈𝐊𝐀 𝐘𝐀𝐁𝐀𝐖𝐀 𝐌𝐔𝐓𝐀𝐍𝐄 200 𝐊𝐘𝐀𝐔𝐓𝐀𝐑 𝐍𝐀𝐈𝐑𝐀 100,000 𝐆𝐀 𝐊𝐎𝐖𝐀𝐍𝐍𝐄 𝐌𝐔𝐓𝐈𝐍 𝐃𝐀𝐘𝐀Chairman Alhaji Dauda Kahutu Rarara Ya Ba wa Mutanen Da Sukayi Nasara a Gasar Daya Saka Ta Wakar Jagaba Shine Gaba Wadanda Sukayi Nasara a Tiktok Na Farko An Bashi Kyautar Mota Kirar Kamfanin Honda Continue Discussion Na Biyu An Bashi Kyautar Mota Kirar Honda EOD Na Uku Ma An Bashi Kyautar Mota Kirar Honda EOD Sauran Mutane  Kuma An Basu Kyautar Waya IPHONE 13 pro.
Haka Zalika Masu Normal Video Ma Na Farko An Bashi Kyautar Mota Kirar Kamfanin Honda Continue Discussion Na Biyu Ma An Bashi Kyautar Mota Kirar Kamfanin Honda Continue Discussion Na Uku Kuma An Bashi Kyauta Mota Kirar Kamfanin Honda EOD Sannan Kuma An Ba wa Mutane Bakwai Kyautar Waya IPHONE 13pro.
Sannan Kuma Ya Bawa Mutane Dari Biyu Kyautar Naira Dubu Dari – Dari Ga Kowannen Su

Allah Ya Kara Arziki Mr. President___

Rabi’u Garba Gaya
Media Aide To Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara APC Director General Campaign Musics.”


Ga Bidiyon yadda abun ya kasance tare da hotunan waɗanda sukayi nasara kamar yadda tashar YouTube mai suna Tsakar Gida ta ruwaito.
Comments