Main menu

Pages

GWAMNATIN KANO TACE A TAYA TA FARAUTAR MR 442 DA SAFA, IDAN AN GANSU A JIHAR.

 Gwamnatin Jihar Kano tace a taya ta Farautar Mr 442 da Safa idan an gansu a jihar.


Assalamu alaikum Warahmatullah
To kamar dai yadda kowa ya sani ne cewa Gwamnatin Kano ta yunkuro wajen kokarin kwamushe duk wani mawaki da akaga Yana son yada badala a jihar.
Makonni baya ne aka samu sanarwar cewa Gwamnatin na neman wadannan mawaka wato Me 442 da Safa. Inda aka nemesu sama da kasa babu su ba alsmunsu a cikin jihar.
To wannan dalilin ne yasa yanzu nmtake neman taimakon jama'ar gari wajen taya ta bidarsu a cikin jihar. Don Jin cikakken bayanin sai ka Kalli Wannan video.

Comments