Main menu

Pages

 Yadda Ake Hada Cake

Ingredients

Flour gwangani 4 

Monita( butter) guda 4

Baking powder

Kwai 14

Peak milk na gwangwani 2

Sugar


Yadda Ake Hadawa

Zaki matse butter a roba sai ki zuba sugar kiyi ta juya wa har sai sugar ya narke Sai ki sa kawai ki ci gaba da juyawa, kisa baking powder da madara ki ta juya shi kamar yadda aka sani cake na bukatan juyawa. Sai ki dinga sa flour kadan kadan kina juya shi walau da hannu ko mixer duk Wanda ya samu, har ki gama sa flour ki ki cigaba da juyawa har sai yayi sosai ki samu gwangwanin cake din ki ki shafa butter a jiki ki dinga dibar kullun kina sa wa a gwagwanin ki amma kar ki zuba dayawa yadan fi Rabin gwangwanin kadan sai ki gasa cake din ki.

Shikenan aci Lafiya.

Comments