Main menu

Pages

TOFA! BA A GAMA DA WARR BA GA CHASS, SABUWAR WAKAR GWANJA

 Ba a gama chasewa da WARR ba ga CHASS sabuwar wakar Ado Gwanja.


Assalamu alaikum Warahmatullah. A yau Kuma mun zo da sabuwar wakar Ado Gwanja Mai suna Chass a Sosa. Tare da challenge dinta da aka fara ga wasu 'yan Mata har ma da samarin.
To abin mamaki shine ay har yanzu ba a gama chasewa da wakar warrr ba, sai ya Sako wannan zazzafar wakar Mai suna Chass a Sosa, Wanda ga dukkan alamu za tayi tashe kika ma har ta danne wakar shi ta warrr wadda ta Mai do Mai da martabar tashensa cikin yaddar Allah.
To maji Kuma magani, 'yan Mata da samarin fa aiki ya sameku don Gwanja ya Kara ballo maku wani ruwan tekun. To ga kadan daga cikin wakar Kuma ku dandana kafin full song din ta fito.


Comments