Main menu

Pages

YADDA AKE HADA SHAYIN TAZARGADE DA KANUNFARI.

 Yadda Ake Hada Shayin tazargade da kanunfari.


Assalamu alaikum Warahmatullah. A yau mun kawo maku yadda Ake hadin tazargade da kanunfari, da amfanin da yake a jikinmu.

Tazargade na magance matsalolin da ke jikin Dan Adam kuma ya kara karfafa garkuwar jiki cikin kankanin lokaci. 


       Amfaninsu;-----

1. Magance ciwon kai


2. Magance zazzabin maleria


3. Magance bacin ciki


4. Magance zafin zuciya.


5. Magance infection


6. Magance raunin gaba.


7. Karfafa garkuwar jiki.


Da sauran su.


Yadda za a hada shayin shine.


Zaka samo garin Tazargade teaspoon daya kanunfari rabin teaspoon a hade da ruwa kofi 2 a dafa, za a iya saka sukari kadan ko zuma a ciki.


A rana sai biyu, a sha kofi 1 safe 1 yamma kamar kwana 7 insha Allah.

Allah Ya sa a dace.

Comments