Main menu

Pages

YADDA AKA FASA MA JARUMI MOMO MOTA TARE DA MAI IHU A KASUWA
 Yadda Akai ma Aminu Sharif Momo ihu a kasuwar singa


Assalamu alaikum Warahmatullah

A yau mun zo maku da Wani labari, yadda akai ma Aminu Sharif Momo ihu a kasuwar sunga, har wasu na fada mashi cewa yaji kunya.Yadda abin ya faru, Aminu Sharif wato Momo, yaje kasuwar singa a motar shi inda Akai rashin sa'a Wani cikin masu kuran ruwa ya kara Mai ita ta hogi motar tashi.Nan take, Momo ya nuna ba sani ba sabo, sai an biya shi kudin barnar da akai mashi. Da aka duba dai aka ga barnar ta dubu goma ce kacal wato 10k, Kuma Momo yaki nuna halin girma yace sai an bashi wannan dubu goma.Inda Wani bawan Allah ya kashe wutar rigimar ta hanyar biyan Momo wadannan kudi dubu goma, yaja motarsa ya Kara gaba, to anan ne fa Matasan sukai ta mashi ihu da Sowa cewan ya kasa yafe dubu goma. Don ganin yadda wannan badakala ta kasance ku shiga ga video ku gani.


Comments