Main menu

Pages

VIDEON FARKO NA MARYAM WAZIRI (LAILA) TUN BAYAN AURENTA

 


Videon Maryam Waziri (Laila Labarina na farko tun bayan da tayi aure.


Assalamu alaikum Warahmatullah
A yau ma mun kara lekawa Kannywood ne, inda mykai karo da wasu zafafan hotunan video na Maryam Waziri (Laila).Wanda tun da tayi aure shekaran da ta wuce, wato 2021 ba a karajin komai daga gareta ba, sai yanzu ta Sako zafafan hotunanta na video. 


Kar na jaku da nisa ga video ku kalla kusa ma rayuwar aurenta albarka.Comments