Main menu

Pages

A KARSHE DAI AMINU SAIRA YA FITAR DA RANAR DA ZASU FARA HASKA SHIRIN FILM DIN LABARINA

 Ranar da za a fara haska Shirin film din Labarina daga Bakin Aminu saira.

Assalamu alaikum Warahmatullah

To bayan dogon zango na lokaci da aka dauka ba tare da cigaba da Shirin film din Labarina ba, a karshe dai Allah Ya yadda, saboda shugaban Shirin Kuma director na Shirin wato Aminu Saira ya fitar da ranar da za a fara haska wannan shiri.


Aminu Saira ya ce Insha Allah ranar Litinin 15 ga watan August din nan da muke ciki za a fara haska Shirin Labarina season 5.


Inda yace za a ga inda za a ringa haska film din ajikin Shirin idan sun sake shi ranar Litinin din. A karshe bari na sa maku video don kuji Kuma ku gani da kanku.Comments