Main menu

Pages

SHAMSU DAN IYA DA MARYAM YAHYA, NA CASHE SOYAYYAR SU A DUBAI
Soyayya da dadi take, Maryam Yahaya da Shamsu Dan iya, suna shagalinsu a Kasar Dubai.

Assalamu alaikum Warahmatullah.
A yau mun zo maku da videon masoyan nan guda biyu Maryam Yahaya da Shamsu Dan iya, inda suke a kasar Dubai suke ta cashe soyayyarsu son rai.
Tuni Ake ta kishin kishin wannan soyayya, to a yanzu dai gasu sun fito fili suna nuna yadda suke son junansu. Fatanmu dai Allah Ya sa wannan soyayya tayi karko, har Akai fagen aure.Yanzu dai kar na cika ku da zance, ga videon ku kalla wadannan masoya. Sai dai farkon videon akwai wata talka da ta danyi tsawo, to kuna iya wuce tallan. Asha kallo Lafiya.

Comments