Main menu

Pages

MALAM ALI KWANA CASA'IN YAYI AMAI YA LASHE
Yadda Malam Ali Kwana Casa'in ya fito yayi ban hakuri.


Assalamu alaikum Warahmatullah

 Malam Ali Na Kwana Casa’in Ya Fito Ya Bada Hakuri Kan Zagin Rayya Da Ma’aikatan Kwana Casa’in Da Yayi. Kwanakin Nan Ne Wasu Bidiyon Jarumin Ke Yawo A Shafukan Sada Zumunta. Inda Bidiyo Daya Aka Nunoshi Yanata Zage Zage, Dayan Bidiyon Kuma Sunata Durawa Juna Ashar Shida Rayya Ta Kwana Casa’in Din.


Bayan Ganin Hakan Ne Aka Tambayeshi Ko Menene Dalikinsa Nayin Wannan Zagin Haka, Sai Ya Bayyanama Manema Labarai Dalilinsa Na Zage Zagen. Wannan Karon Kuma Ya Fito Ne Cikin Wani Bidiyo Yana Ba Rayya Da Ma’aikatan Shirin Na Kwana Casa’in Hakuri Da Duk Wanda Ransa Ya Baci Kan Dalilin Riigimar Tasu Ta Shafa.Sai dai Kuma gaskiya a yadda Nike ganin kima da muruncin Malam Ali ko a mafarki ban taba zaton zai iyayin wannan zagin na batsa da rashin tarbiyya ba. Tun da naji wannan zagin nace to ashe Shima Dan tasha ne


Tun lokacin ya fice min fit na cireshi daga cikin Jaruman dake birgeni da Yana natsuwatsu. Allah Ya shiryemu baki daya.


A Dayan Labarin Kuwa. Jarumi Kabir Na Kwango Ne Ya Fayyace GasKia Labarin Da Ake Yadawa Akansa Cewa Wai Ya Mutu.


Ga Bidiyon Yadda Jarumin Ke Bada Hakuri
.

Comments