Main menu

Pages

MU LEKA KITCHEN (MACRONI WITH IRISH)

  Yadda Ake Dafadukan Irish Potato da Macaroni

- Macaroni

- Dankalin Turawa

- Lawashi albasa

- Karas Guda biyu

- Scent leaf falle hudu

- Tattasai Da attarugu

- Albasa

- Maggi 

- Garin Tafarnuwa 

- Danyen Citta

- Naman Kaza Da Kayan Qamshi

- Mangyada


HADAWA:

Zuba Mangyada acikin tukunyar girki sai yafara zafi sai azuba jajjagen citta da tafarnuwa dakakkiya da albasa aciki ajujjuya sai akawo jajjagen tattasai da attarugu a soya tare sai a zuba ruwa half litre a sanya kayan dandano.A rufeshi ya tafasa sai a juye Macaroni ya fara dafuwa sai akawo tafasashen Dankalin turawa da ganyen albasa da dafaffiyar naman kaza me kayan qamshiBayan yanuna sai azuba karas da scent leaf akai akashe wuta abarshi ya turara. Sai a sauke ayi serving.Comments