Main menu

Pages

YADDA MARYAM YAHYA, MOMEE GOMBE, MINAL AHMAD KE SHAKATAWA A DUBAI

 


Yadda Matasan Yan Matan Kannywood su uku ke ta shakatawarsu a Dubai.

Assalamu alaikum Warahmatullah.
A yau mun kawo muku Wani short video na su Maryam Yahaya da Mommee Gombe da Minal Ahmad, wadda aka Fi sani da Nana izzar So ke shakatawa da watayawa a babbar kasar nan ta daukar larabawa wato Dubai.
Fiye da sati kenan hotunan wadannan'yammata ke ta yawo da suka dauka acan suke dorawa a shafinsu na social media ko Kuma kawayensu ko abokanam aikinsu ke dorawa.
To yau ma dai nazo da Wani video dake Dauke da irin shakatawar da suke a wajaje masu matukar kyau da kayatarwa. Ba tare da na jaku da nisa ba, ku Kalli video gashi a kasa.Comments