Main menu

Pages

KAI TSAYE MARTANIN ADO GWANJA GA LAUYAN GWAMNATI.

  Kai tsaye Martanin da Ado Gwanja Ya mayar ma Lauyan Gwamnati.


Assalamu alaikum Warahmatullah

Kai tsaye Ado Gwanja ya mayar ma da lauya martanin akan karar shi da yakai saboda wata Waka da aka ce zai fitar inda akace ya dakatar da fidda wannan Waka.Shi dai Lauyan yace Gwanja na bata tarbiyyar Yara ne, inda shi Kuma yaga kaf cikin baitocin wakar sa babu inda wata kalmar assha ko badala ta fito. To maji ma gani. Ga muryar Ado Gwanja ku saurara kuji.Comments