Main menu

Pages

AN KAI KARAR ADO GWANJAGABAN GWAMNA, KAN WAKAR CHASS A SOSA

 An Kai karar Ado Gwanja gaban Gwamna kan wakar Chass a Sosa


Assalamu alaikum Warahmatullah

Kamar yadda Ake ta maganganun kan cewar Ado Gwanja na yo wakoki na bata tarbiyya, to hakan ne yasa ganin yadda wakar warrr ta tayar da kura duk da cewa kuwa har yanzu kurar bata lafa ba.Sai Kuma ga wata guguwar wakar Chass a Sosa wadda Matan marasa kamun Kai da tarbiyya suka fito a Dandalin TikTok suke afara gasar rawar wakar ta a Sosa.


Kuma duk cikin masu yin rawar dai dai kune keyin ta hankali, ta iskanci da batsan ita tafi yawa sabon rashin tsoron Allah. To wannan dalilin ne Wani lauya yace zai gurfanar da 'yan husband Kano akan wannan iyashege da akeyi Kuma sunyi burus sun sa Ido, tarbiyyar Yara da ma wasu manyan na Mata na Kara tabarbarewa.Kamar yadda Ake ta Neman Safa da Mr 442 Shima Ruwa a jallo don a kamesu a horar dasu kan iskanci da badalar da sukeyi. Ga Wani video nan don Karin bayani.

Comments