Main menu

Pages

CIKAKKIYAR WAKAR ADO GWANJA TA CHASS. YA SAKI A BIN SA

 
Cikakkiyar wakar Ado Gwanja ya Chass a Sosa.


Assalamu alaikum Warahmatullah

To Alhmdlillh, yau mun kawo maku cikakkiyar wakar Ado Gwanja wadda also Mai barazana a kanta. A karshe ya toshe kunnensa bayan mayar da martanin da yayi, ya saki wakarsa. To nims dai banga dalilin dakile Shiba, duk wakokin badala da batsar da ake, ace suna bata tarbiyya ba sai nashi.


Ku saurari cikakkiyar wakar kuji tayi ma'ana Kuma babu wata kalmar assha a cikinta.


Comments