Main menu

Pages

ZAFAFAN WAYOYI GUDA 10 DAKE TASHE A WANNAN LOKACIN.

 


Zafafan wayoyin da ke tashe a wannan lokacin

Yau mun zo maku da manyan wayoyin da ke da zafi da tashe a wannan lokacin.


Ta farko itace Black Shark 5 Pro, itace tazo ta farko a cikin zafafan wayoyi gonna da ke trending a wannan lokacin. Tana da score 1,040,111 tana da SSD + UFS.1.


Ta biyu Kuma itace Red Magic 7 Pro, tana da average score 1,031,867.


Ta ukun su itace Y90, tana da combination na USSD +UFS 3.1 kusan ita kadai ce ke da 640 GB

Bari dai mu kawo su a Jere duka guda goman. Yadda zai finmaku saukin fahimta.


1- Black Shark 5 Pro


2-. Red Magic 7 Pro


3. - Y90


4. - Live IQOO 9 


5 - Vivo IQOO 9 Pro


6 - Live X30


7 - Oppo Find X5 Pro


8 - I Live X30 Pro


9 - Vivo IQOO Neo 6


10 - Xiaomi 12 Pro.


Wadannan sune zafafan wayoyin da ke zamaninsu a yanzu don haka sai ku gar zaya kasuwa don mallakar naki/ka.

Comments