Main menu

Pages

YA HAU DOKIN ZUCIYA YA BANKA MA GIDANSA DA IYALANSA CIKI WUTA!!

 Yadda Wani magidanci ya hau Dokin zuciya ya banks ma gidanshi wuta


Wani magidanci a jihar kwara Mai suna Mrs Okobi, yayi fushin zuciya inda ya BANKA ma gidanshi wuta ya Kone har da iyalansa da ke ciki. Wato matarsa da yaransa.Bincike ya nuna kusan kullum wannan mutum cikin fada suke da matarsa ba say zaman Lafiya kwata kwata. Inada ake zargin fadan ne suka yi shi Kuma yayi fushin zuciya ya zo ya banka masu wuta da gidan gaba daya, a ganin da hakan shine mafita ko Kuma hakan ne zai sa yaji ya huce daga fushin da yake ciki.Sai dai Kuma kashh tun ba a je ko Ina ba da kunna witar ya hau ihu da Neman agaji don Azo a kashe Mai wutar da ya kunna da hannunsa. Da Abu ya I tura sai gashi ya kira 'yan kwana - kwana wato fire service don suzo su kashe wutar.


To dama ay son zuciya bacin tane. Idan ka daka ta zuciya to kullum cikin danasani kake. Allah Ya kyauta Ya sa mufi karfin zuciyarmu Ameen.

Comments